ZAbatool naturalle

Barka da zuwa Zabatoolnaturalle shafin mu na hausa inda zaku koyi hanyoyin dazaku bi don gyaran jiki da abubuwa na asali

Post thumbnail

YADDA AKE AMFANI DA GANYEN ALOEVERA WAJAN GYARAN JIKI

Published September 24, 2020. 1:03pm. By Fatimah batool. Under Gyaran jiki

Aloe vera na dauke da sinadare kamar irin su Vitamin C, vitamin A (beta carotene), vitamin E, vitamin B12, folic acid (vitamin B), choline da kuma sauran sinadaran dake taimakawa wajan gyran jiki. Ana amfani da gel din aloe vera wajan gyran jiki ta hanyar fitar da shi daga jikin ganyan. DOMIN HAS...

Comments 0


Post thumbnail

YADDA ZAKI STRAIGHTENING GASHIN KI A GIDA.

Published September 14, 2020. 11:24pm. By Fatimah batool. Under Gyaran gashi

Ga yadda Zaki Straighten gashin ki a gida ta hanyar amfani da daya daga cikin wa'innan abubuwa: 1. KWAI Ki sami kwai 2 3 tbsp Olive oil Ki hade su gaba daya ki juya Sosai Sai ki Sa a gashin ki. ki barshi yayi 1 hour. Sai ki wanke kai da ruwan Sanyi da mild shampoo da bayi da Sulfate a cikinsa...

Comments 0


Post thumbnail

HANYOYIN DA ZA KI BI DON GYARA NATURAL HAIR DINKI

Published September 14, 2020. 1:09pm. By Fatimah batool. Under Gyaran gashi

Idan akace natural hair ana nufin gashin da ba'a sa masa relaxer, gaskia mu mata dole ne sai mun ringa kula wa da gashin mu indai muna sun gashin mu yayi kyau kuma yayi tsawo. sai an dage kuma an guje amfani da wasu Chemicals da suke da karfi da yawa a kai Wanda suna jawo gashi ya zama sensitive....

Comments 0


Post thumbnail

YADDA ZA A MAGANCE BAKIN LAUNIN HAMMATA

Published September 9, 2020. 7:45pm. By Fatimah batool. Under Gyaran jiki

bakin hammata ba wata cuta bace ko matsala sai dai kawai shi abu ne da duk Wanda ke fama da shi yana samun rashin sakewa tare da jin kunya idan yana cikin mutane. Abubuwan dake jawo bakin hammata: - Amfani da deodorant da antiperspirants - bacterial infection - lack of exfoliation - Shaving - Saka...

Comments 1


Post thumbnail

YADDA ZA A MAGANCE DARK KNUCKLES

Published September 4, 2020. 12:19pm. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

Shin kina fama da Dark knuckles? wanda abubuwa da dama yana kawo shi kamar: - Skin diseases - Yin bleaching - ultraviolet (UV) rays - lack of Vitamin B-12 a jiki - reaction din wasu magunguna da ake sha. - Amfani da sabulun wanki dake da chemicals masu karfi a fata. - yawan bushewa da rashin shafa ...

Comments 0


Game da Mai Wallafa

I'm Fatima Batoola, bahaushiya mai Son ado da Kwalliya


Recent Blog Posts