ZAbatool naturalle

Barka da zuwa Zabatoolnaturalle shafin mu na hausa inda zaku koyi hanyoyin dazaku bi don gyaran jiki da abubuwa na asali

Posts filed under the category: Gyaran gashi (Page 1)

Post thumbnail

YADDA ZAKI STRAIGHTENING GASHIN KI A GIDA.

Published September 14, 2020. 11:24pm. By Fatimah batool. Under Gyaran gashi

Ga yadda Zaki Straighten gashin ki a gida ta hanyar amfani da daya daga cikin wa'innan abubuwa: 1. KWAI Ki sami kwai 2 3 tbsp Olive oil Ki hade su gaba daya ki juya Sosai Sai ki Sa a gashin ki. ki barshi yayi 1 hour. Sai ki wanke kai da ruwan Sanyi da mild shampoo da bayi da Sulfate a cikinsa...

Comments 0


Post thumbnail

HANYOYIN DA ZA KI BI DON GYARA NATURAL HAIR DINKI

Published September 14, 2020. 1:09pm. By Fatimah batool. Under Gyaran gashi

Idan akace natural hair ana nufin gashin da ba'a sa masa relaxer, gaskia mu mata dole ne sai mun ringa kula wa da gashin mu indai muna sun gashin mu yayi kyau kuma yayi tsawo. sai an dage kuma an guje amfani da wasu Chemicals da suke da karfi da yawa a kai Wanda suna jawo gashi ya zama sensitive....

Comments 0


Post thumbnail

YADDA ZAKI GYARA GASHINKI DA LALLE

Published August 31, 2020. 10:50am. By Fatimah batool. Under Gyaran gashi

Ga wasu daga cikin amfanin lallen gargajiya wajan gyaran gashi: 1. Maganin furfura: A hada garin lalle da Coconut oil a ringa shafawa a gashin. 2. Idan gashinki yana yawan nannadewa: Ki samu lalle Ludayi 4 ki hada da ruwan lemon tsami 2 teaspoon sai Cucumber Juice ludayi 1 sai ruwan lemon zaki ...

Comments 0


Post thumbnail

YADDA ZAKI HADA MAN AVOCADO

Published August 12, 2020. 11:21am. By Fatimah batool. Under Gyaran gashi

KAYAN HADI: Avocado Man Kwakwa ko zaitun YADDA ZA A HADA: Ki wanke avocado manya guda 3 ki cire bawan sai ki sa shi a blender ki markada shi har sai yayi laushi. ki zuba man zaitun a tukunya ki sa wuta kadan sannan sai ki zuba markadadden avocadon a cikin tukunyan ki ta juyawa har sai kalan avoca...

Comments 0


Game da Mai Wallafa

I'm Fatima Batoola, bahaushiya mai Son ado da Kwalliya


Recent Blog Posts