ZAbatool naturalle

Barka da zuwa Zabatoolnaturalle shafin mu na hausa inda zaku koyi hanyoyin dazaku bi don gyaran jiki da abubuwa na asali

Post thumbnail

HANYOYIN DA ZA A BI DON MAGANCE BUSHEWA DA TSAGEWAR KAFA

Published September 2, 2020. 11:12am. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

Kula da tafin kafa yana da mutukar mahimmanci especially lokacin iska zaki ga kafa yana bushewa yana Cracking sometimes ma harda jini. wasu kuma koba ma lokacin iska ba koda yaushe kafar su cikin bushewa yake. GA HANYOYIN MAGANCE WANNAN MATSALAR : - Da farko dai ya kamata ki ringa tsaftace tafin ...

Comments 0


Post thumbnail

YADDA ZAKI AMFANI DA CUCUMBER WAJAN GYARAN FATA

Published August 31, 2020. 1:17pm. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

Cucumber yana dauke da sinadaren da suke taimakawa wajan gyaran fata. kuma ana amfani da cucumber don gyaran jiki ta hanyar cin shi, shan juice dinshi, ko shafa shi. Ga wasu daga cikin yadda ake amfani da cucumber don gyaran jiki 1. Maganin maikon fuska: Ki blending cucumber ki sashi a fridge yayi...

Comments 2


Post thumbnail

YADDA ZAKI GYARA GASHINKI DA LALLE

Published August 31, 2020. 10:50am. By Fatimah batool. Under Gyaran gashi

Ga wasu daga cikin amfanin lallen gargajiya wajan gyaran gashi: 1. Maganin furfura: A hada garin lalle da Coconut oil a ringa shafawa a gashin. 2. Idan gashinki yana yawan nannadewa: Ki samu lalle Ludayi 4 ki hada da ruwan lemon tsami 2 teaspoon sai Cucumber Juice ludayi 1 sai ruwan lemon zaki ...

Comments 0


Post thumbnail

YADDA ZAKI MAGANCE WARIN JIKI

Published August 29, 2020. 8:02pm. By Fatimah batool. Under Gyaran jiki

ZUMA: ki zuba Zuma kamar cokali daya a ruwan dumi, sannan ki watsa a jiki, bayan kin gama wanka. hakan na rage warin jiki. LALLE: ki dafa ganyan lalle sai ki zuba turare a cikin ruwan sai ki dauraye jikin ki bayan kin gama wanka da sabulu. SHAN RUWA: Domin rage warin jiki, ki ringa shan kofin ruwa...

Comments 0


Post thumbnail

YADDA ZAKI MAGANCE TABON FUSKA

Published August 26, 2020. 1:45am. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

Idan kina fama da tabon fuska wanda hakan ya faru ne sakamakon mutuwar kuraje da suka fito a fuska. to ki zabi daya daga cikin wa'innan hanyoyi don magance tabon fuska: 1. ki kwaba garin bawan lemon zaki da ruwan lemon tsami da ruwa sai ki ringa shafa a kan tabon din yayi 5 min sai ki wanke. 2. ...

Comments 1


Game da Mai Wallafa

I'm Fatima Batoola, bahaushiya mai Son ado da Kwalliya


Recent Blog Posts