ZAbatool naturalle

Barka da zuwa Zabatoolnaturalle shafin mu na hausa inda zaku koyi hanyoyin dazaku bi don gyaran jiki da abubuwa na asali

Post thumbnail

YADDA ZAKI KULA DA HAKORAN KI

Published August 21, 2020. 6:19pm. By Fatimah batool. Under Gyaran jiki

1.Ki ringa Yin brush atleat sau 2 a rana safe da dare. 2.Yin brush kafin ki kwanta bacci yana da muhimmanci zai miki maganin kamuwa daga duk wasu cututuka. 3. Ki yi amfani da toothpaste din da yake da flouride acikin sa. 4. Ki yi brush din aynihin yadda ya kamata ki fitar da duk wani datti. 5. Ki ...

Comments 0


Post thumbnail

YADDA ZAKI MAGANCE STRETCH MARK(NANKARWA)

Published August 21, 2020. 5:51pm. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

Nankarwa wasu tabbai ne layilayi da suke fitowa a jiki a wurare kamar suCiki daga kasa (mara), Saman mama, Mazauni, Cinya dadi sauransu Akwai abubuwa da dama da suke sa nankarwa kamar:- 1. Daukan ciki zuwa haihuwa 2. yin kiba tashi guda (ga mutum mai rama) 3. Yin rama tashi guda ( ga mutum mai ki...

Comments 0


Post thumbnail

AMFANIN KURKUR(TURMERIC) WAJAN GYARAN FATA

Published August 16, 2020. 7:02pm. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

• dan kina fama da bushewar fata: ki hada egg white with a few drops of olive oil sai ki sa rose water, lemon juice, sai ki zuba kurkur. sai ki ringa shafawa a inda yake da bushewan a jikin ki. •Idan kina fama da maikon fuska: Ki kwaba kurkur da lemon tsami da ruwa ki shafa a fuskar ki yayi 1...

Comments 0


Post thumbnail

YADDA ZAKI HADA MAN AVOCADO

Published August 12, 2020. 11:21am. By Fatimah batool. Under Gyaran gashi

KAYAN HADI: Avocado Man Kwakwa ko zaitun YADDA ZA A HADA: Ki wanke avocado manya guda 3 ki cire bawan sai ki sa shi a blender ki markada shi har sai yayi laushi. ki zuba man zaitun a tukunya ki sa wuta kadan sannan sai ki zuba markadadden avocadon a cikin tukunyan ki ta juyawa har sai kalan avoca...

Comments 0


Post thumbnail

AMFANIN SHAN RUWA WAJAN GYARAN JIKI

Published August 11, 2020. 4:27pm. By Fatimah batool. Under Gyaran jiki

Shan ruwa yana bada gudunmawa wajan gyaran jiki sosai indai kika sha shi yadda ya kamata 8 cups kullum. 1 glass of water ana nufin 8 ounces or 240 mL wanda 8 glass dai dai yake da 2 liters Ga yadda zaki tsara shan ruwan ki 6:00am-7:00am : 2 glass of water kafin breakfast 8:00am- 9:00am : 1 glass o...

Comments 0


Game da Mai Wallafa

I'm Fatima Batoola, bahaushiya mai Son ado da Kwalliya


Recent Blog Posts