ZAbatool naturalle

Barka da zuwa Zabatoolnaturalle shafin mu na hausa inda zaku koyi hanyoyin dazaku bi don gyaran jiki da abubuwa na asali

Post thumbnail

YADDA ZAKI KULA DA FARCENKI

Published August 11, 2020. 4:07pm. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

Idan kina so ki samu nails masu kyau, masu shining kuma Lafiyayyu Wanda basa kakkaryewa basu da wani rauni ko tabo a jikinsu. Sai ki bi wa innan Hanyoyin: - Ki guji tara farce ya yi tsayi sosai, wato akwai bukatar su zama a yanke a koyaushe. - Ki guji cire farce da hakori - Kada ki yi amfani da S...

Comments 0


Post thumbnail

AMFANIN LALLE GA FATA

Published August 11, 2020. 3:44pm. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

Ga wasu daga cikin amfanin lalle ga fatar dan Adam: - Yana maganin tsufar fata - Yana maganin tabon fuska - Yana kariya daga skin infection - Yana sa Fata smooth, fresh da haske - Yana cire dead skin cells - Sannan ga Amare kuma Kafin kiyi dilke na aurenki fata zatayi laushi, haske da kuma santsi...

Comments 0


Post thumbnail

HANYOYIN MAGANCE KURAJEN FUSKA

Published August 10, 2020. 6:26pm. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

Indai kin bi wa innan hanyoyin inshaAllah zaki rabu da pimples: 1. Ki ringa amfani da natural cleanzer kamar irinsu zuma. 2. Ki yanka tomato sai ki ringa gogawa a fuskar ki zai miki maganin kurajen da kuma maikon fuskan. 3. kada ki ringa exfoliating Skin dinki da yawa atleast sau 1-2 a sati 4. ida...

Comments 0


Post thumbnail

Yadda zaki sami fata mai kyau

Published August 10, 2020. 4:40pm. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

Idan kikabi wa innan Hanyoyin inshaAllah zaki ga chanji a fatar ki 1. Yawan shan ruwa kamar 6-8 cups a rana 2. yawan shafa mai kar a ringa bari jiki yna bushewa. 3. A ringa exploiting skin da natural scrub sau 1-2 a sati 4. ki ringa amfani da natural oil kamar su olive oil, coconut oil, Shea b...

Comments 3


Post thumbnail

Yadda Zaki gane Skin type dinki

Published August 8, 2020. 9:59pm. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

Yana da kyau mutum ya gane wacce irin fata yake da ita kafin ma ya fara amfani da wani mai ko Sabulu saboda idan mutum yana da oily skin yaje yana amfani da wani mai wanda zai Kara masa maiko ko kuma masu sensitive Skin saboda akwai wasu mayika da anyi su ne dan masu oily dan ya rage musu maikon sai...

Comments 0


Game da Mai Wallafa

I'm Fatima Batoola, bahaushiya mai Son ado da Kwalliya


Recent Blog Posts