ZAbatool naturalle

Barka da zuwa Zabatoolnaturalle shafin mu na hausa inda zaku koyi hanyoyin dazaku bi don gyaran jiki da abubuwa na asali

YADDA ZA A MAGANCE BAKIN LAUNIN HAMMATA

Published September 9, 2020. 7:45pm. By Fatimah batool. Under Gyaran jiki

http://zamaniweb.com/administrator/files/20/09/2425/20200908-214917.png

bakin hammata ba wata cuta bace ko matsala sai dai kawai shi abu ne da duk Wanda ke fama da shi yana samun rashin sakewa tare da jin kunya idan yana cikin mutane.
Abubuwan dake jawo bakin hammata:
- Amfani da deodorant da antiperspirants
- bacterial infection
- lack of exfoliation
- Shaving
- Saka matsatsen riga. etc

Ga wasu abubuwa da za ay amfani da su don magance dark hammata:

1. Cucumber: ki hada ruwan lemon tsami da markadaddiyar cucumber sannan sai ki shafa a hammata. ki barshi yayi 10mins sannan ki wanke da ruwan dumi.
2. Charcoal: ki sami garin Charcoal ki kwaba shi da Zuma ki ringa shafa wa a hammatan ki.
3. Lemon tsami: Ki yanka lemon tsami sai ki barbada sugar a kan half din lemon sai ki goga a hammatan na tsawon mintoci sai ki sa ruwa ki wanke ki yi hkan sau 3 a sati.
4. Irish potato: ki yi blending potato sai ki shafa juice din a hammatan ki ki barshi yayi 10 minutes, sai ki wanke.
5. man kwakwa: ki massaging Coconut oil a hammatan ki, bayan 15 mins sai ki wanke. kiyi hkan sau 2 a rana.
6. Aloe vera : ki shafa aloe vera gel a hammatan ki bayan 10-15 min sai ki wanke. kiyi hkan kullum.
7. Natural deodorant: ki yanka lemon tsami sai ki goga a hammatan ki bayan kin gama wanka sai ki barshi ya bushe Sannan sai ki sa riga. Yin hakan zai magance bakin hammatan kuma bazai ringa wari ba sakamakon citric acid dake cikin lemon tsamin.

Share this on:

1 comments on "YADDA ZA A MAGANCE BAKIN LAUNIN HAMMATA"

2020-09-13 12:16:32

Thankyou😍😍

Publish Comment

Name:

Email Address:

Comment:

Game da Mai Wallafa

I'm Fatima Batoola, bahaushiya mai Son ado da Kwalliya


Related Posts

  • [Post thumbnail] YADDA ZAKI MAGANCE WARIN JIKI
    ZUMA: ki zuba Zuma kamar cokali daya a ruwan dumi, sannan ki watsa a jiki, bayan kin gama wanka. hakan na rage warin jiki. LALLE: ki dafa ganyan lal...Read more
  • [Post thumbnail] Yadda zaki sami fata mai kyau
    Idan kikabi wa innan Hanyoyin inshaAllah zaki ga chanji a fatar ki 1. Yawan shan ruwa kamar 6-8 cups a rana 2. yawan shafa mai kar a ringa bari ji...Read more
  • [Post thumbnail] YADDA ZAKI KULA DA HAKORAN KI
    1.Ki ringa Yin brush atleat sau 2 a rana safe da dare. 2.Yin brush kafin ki kwanta bacci yana da muhimmanci zai miki maganin kamuwa daga duk wasu cu...Read more