ZAbatool naturalle

Barka da zuwa Zabatoolnaturalle shafin mu na hausa inda zaku koyi hanyoyin dazaku bi don gyaran jiki da abubuwa na asali

YADDA ZA A MAGANCE DARK KNUCKLES

Published September 4, 2020. 12:19pm. By Fatimah batool. Under Gyaran fata

http://zamaniweb.com/administrator/files/20/09/2425/20200903-224339.png
Shin kina fama da Dark knuckles? wanda abubuwa da dama yana kawo shi kamar:
- Skin diseases
- Yin bleaching
- ultraviolet (UV) rays
- lack of Vitamin B-12 a jiki
- reaction din wasu magunguna da ake sha.
- Amfani da sabulun wanki dake da chemicals masu karfi a fata.
- yawan bushewa da rashin shafa mai a hannu.
- gado daga iyaye. etc
kuma Abu ne dake damun mutane da dama. Idan kina daga cikin wanda ke fama da wannan abu to ki kwada amfani da daya daga cikin wa'innan:
1. ki sami baking soda ki hada shi da ruwa sai ki shafa a kan knuckle din ki barshi yayi 20mins sai ki wanke.
2. ki kwaba kurkur da madara ki shafa, ki barshi yayi 20min sai ki wanke. ki yi hkan kullum.
3. Ki hada coconut oil da lemon tsami ki shafa yayi 20mins sai ki goge. Ki yi hkan kullum.
4. Ki matse lemon tsami sai ki ringa shafa ruwan kullum a kan knuckles din.
5. ki yanka lemon tsami sai ki sprinkle sugar a rabin lemon tsamin, sannan sai ki goga a yatsunki ki barshi yayi 10min sai ki wanke. ki yi hkan sau 1 a sati.
6. Ki yanka Aloe vera leaf sai ki sa spoon ki cire gel din, ki shafa gel din a knuckles din ki, ki barshi yayi 20 minutes. sai ki wanke. kiyi hkan 1 or 2 times daily for a few weeks.
7. ki kwaba orange peels powder da rose water sai ki shafa ki barshi yayi 10 to 15 mins. sai ki wanke da ruwan sanyi. ki yi hkan 2 or 3 times a week.
8. ki ringa shafa man kade kullum a hannun ki in zaki kwanta bacci.

Share this on:

Be the first to comment on "YADDA ZA A MAGANCE DARK KNUCKLES"

Publish Comment

Name:

Email Address:

Comment:

Game da Mai Wallafa

I'm Fatima Batoola, bahaushiya mai Son ado da Kwalliya


Related Posts