ZAbatool naturalle

Barka da zuwa Zabatoolnaturalle shafin mu na hausa inda zaku koyi hanyoyin dazaku bi don gyaran jiki da abubuwa na asali

YADDA ZAKI STRAIGHTENING GASHIN KI A GIDA.

Published September 14, 2020. 11:24pm. By Fatimah batool. Under Gyaran gashi

http://zamaniweb.com/administrator/files/20/09/2425/20200914-145625.png

Ga yadda Zaki Straighten gashin ki a gida ta hanyar amfani da daya daga cikin wa'innan abubuwa:

1. KWAI
Ki sami kwai 2
3 tbsp Olive oil
Ki hade su gaba daya ki juya Sosai Sai ki Sa a gashin ki. ki barshi yayi 1 hour. Sai ki wanke kai da ruwan Sanyi da mild shampoo da bayi da Sulfate a cikinsa. ki yi hkan once a sati.

2. AYABA DA GWANDA
Ki Blending Ayaba da gwanda Sai ki shafa a kanki yayi 30 min Sai ki wanke da ruwan dumi da mild Shampoo.

3. MAN KWAKWA DA ALOE VERA GEL
ki yi warming Coconut oil sai ki zuba aloevera gel a ciki ki juya ki shafa a gashin ki for 30mins Sai ki wanke da mild Shampoo. kiyi shi once a sati.

4. MADARA
ki zuba madara a cikin spray bottle. ki ta fesawa a gashinki har saiya jike da madaran. Sai ki barshi for 30mins. Sai ki dauraye da ruwan dumi.

5. COCONUT MILK DA LEMON TSAMI
Ki matse rabin lemon tsami a 1 cup na Coconut milk sai ki shafa a gashinki yayi 30min sai ki wanke.

Share this on:

Be the first to comment on "YADDA ZAKI STRAIGHTENING GASHIN KI A GIDA."

Publish Comment

Name:

Email Address:

Comment:

Game da Mai Wallafa

I'm Fatima Batoola, bahaushiya mai Son ado da Kwalliya


Related Posts